Musulunci

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
(an turo daga اسلام)

Addinin Musulunci Shine Addinin gaskiya shine wanda ba a bautawa kowa sai Allah Kuma Annabi Muhammad (saw) manzon sa ne Kuma Shi dan sako ne na Allah (SWT).

Annabi [Muhammad] (saw), tsira da amincin Allah su tabbata a gareshi,[1] shi ne manzo wanda Allah ya aiko shi zuwa ga mutane baki ɗaya kuma na karshen/cikamakin annabawa a duniya domin ya sake jaddada addinin Allah, a yi imani da Allah wanda ya halicci kowa da komai. Addinin musulunci na da mabiya a duk fadin duniya kuma mafiya yawa su na zaune ne a yankin gabas ta tsakiya da yankin [Afirka|Afrika] ta Arewa wadanda mafi yawansu [Larabawa] ne masu bin addinin musulunci, sai dai akwai dunbin mabiya addinin musulunci a ko'ina a fadin duniya.[2] Ma'anar Addinin Musulunci shi ne yarda da mika wuya ga Kaɗaita Allah Maɗaukakin Sarki, wato shaidawa babu abin bautawa da gaskiya sai Allah kuma annabi [Muhammad] s.a.w [Manzo]nsa ne (Ma'

  1. https://dictionary.cambridge.org/pronunciation/english/islam
  2. https://www.britannica.com/topic/Islam