Buhari Abdullahi Aliyu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sake dubawa tun a 10:21, 6 Oktoba 2021 daga Mr. Sufie (hira | gudummuwa) (Sabon shafi: An haifi Buhari Abdullahi Aliyu a shekarar 1995 a garin Kwarin Ziri dake a Karamar hukumar Gwarzon Jihar Kano. Buhari ya fara karatun Firamari a shekarar 2002-2008 a Unguwar Na'ibi primary school. Sannan ya cigaba da karamar secondary a shekarar 2008-2011 a Karamar sakandare dake grain Kara. Daga nan ya samu nasarar cigaba da karatun babbar sakandare a kwalejin kimiya dake Gaya a shekarar 2011-2014. Daga nan ya samu gurbin karatu a tsangayar kimiya a Jami'ar Bayero dake Kan...)
(bamban) ←Canji na baya | Zubi na yanzu (bamban) | Canji na gaba → (bamban)

An haifi Buhari Abdullahi Aliyu a shekarar 1995 a garin Kwarin Ziri dake a Karamar hukumar Gwarzon Jihar Kano.

Buhari ya fara karatun Firamari a shekarar 2002-2008 a Unguwar Na'ibi primary school. Sannan ya cigaba da karamar secondary a shekarar 2008-2011 a Karamar sakandare dake grain Kara.

Daga nan ya samu nasarar cigaba da karatun babbar sakandare a kwalejin kimiya dake Gaya a shekarar 2011-2014. 

Daga nan ya samu gurbin karatu a tsangayar kimiya a Jami'ar Bayero dake Kano a shekarar 2015-2019. Inda ya samu shedar kammala digirin farko a (Bsc. Physics) Inda ya fita da darajar farko.

Daga nan ya samu tafiya kasar Indiya domin karo karatun digiri na 2. A sakamakon tallafin daya samu daga gidauniyar kwankwasiyya a shekarar 2019-2021. Yanzu haka dai Buhari yana hidimtawa kasa a jigawa polytechnic dake jihar Jigawa. .

<\https://www.researchgate.net/profile/Buhari-Abdullahi-Aliyu-2/>