Abubakar Uba Galadima

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sake dubawa tun a 15:54, 8 Nuwamba, 2021 daga Mr. Sufie (hira | gudummuwa) (Sabon shafi: An haifi Abubakar Uba Galadima a ranar 17 ga watan Agusta, 1965 a a garin Kuki dake karamar hukumar Bebeji a jihar Kano. Ya halarci makarantar firamare ta Kuki a shekarar 1978 sannan ya yi karamar sakandare a makarantar gwamnati da ke Rano (1983) sannan ya yi babbar sakandare a Kwalejin fasaha ta gwamnati, Bagauda (1983-1986). Daga 1986-1990 ya yi kwas dinsa na N.C.E Technical a Kano State Polytechnic, School of Technology, Kano, kafin ya wuce Kwalejin Ilimi ta Tarayya, Kano (...)
(bamban) ←Canji na baya | Zubi na yanzu (bamban) | Canji na gaba → (bamban)

An haifi Abubakar Uba Galadima a ranar 17 ga watan Agusta, 1965 a a garin Kuki dake karamar hukumar Bebeji a jihar Kano. Ya halarci makarantar firamare ta Kuki a shekarar 1978 sannan ya yi karamar sakandare a makarantar gwamnati da ke Rano (1983) sannan ya yi babbar sakandare a Kwalejin fasaha ta gwamnati, Bagauda (1983-1986). Daga 1986-1990 ya yi kwas dinsa na N.C.E Technical a Kano State Polytechnic, School of Technology, Kano, kafin ya wuce Kwalejin Ilimi ta Tarayya, Kano (1995-1998) don kara ilimi. Ya yi aiki da ma'aikatar ilimi ta jiha daga 1991-2011. Ya samu matsayi har ya zama Principal. A shekarar 2011 ne aka fara zabe shi a matsayin dan majalisar dokokin jihar sannan aka sake zabe shi a shekarar 2015 a karo na biyu. Sannan Akaro na uku aka kara zabarshi a 2019.

</https://dalafmkano.com/?p=17892\>

</https://www.premiumtimesng.com/regional/nwest/290520-gandujegate-kano-assembly-sets-up-committee-to-investigate-bribery-videos.html\>