Ali Isyaku Danja

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sake dubawa tun a 06:09, 9 Nuwamba, 2021 daga Mr. Sufie (hira | gudummuwa) (Sabon shafi: An haifi Isyaku Ali Danja tsohon kakakin majalisar dokokin jihar Kano a garin Ketawa shekaru 57 da suka gabata a karamar hukumar Gezawa ta Kano. ya halarci makarantar firamare ta Yola Wangara daga 1970 – 1976, GSSS Dambatta daga 1978 – 1881. Tsohon malamin firamare ya halarci Kwalejin Ilimi ta Tarayya Kano inda ya sami Diploma, Advance Diploma da Post Graduate Diploma a ci gaban al'umma a fagen siyasarsa Honorabul Ali Danja an zabe shi a matsayin dan majalisar tarayya a jam...)
(bamban) ←Canji na baya | Zubi na yanzu (bamban) | Canji na gaba → (bamban)

An haifi Isyaku Ali Danja tsohon kakakin majalisar dokokin jihar Kano a garin Ketawa shekaru 57 da suka gabata a karamar hukumar Gezawa ta Kano. ya halarci makarantar firamare ta Yola Wangara daga 1970 – 1976, GSSS Dambatta daga 1978 – 1881. Tsohon malamin firamare ya halarci Kwalejin Ilimi ta Tarayya Kano inda ya sami Diploma, Advance Diploma da Post Graduate Diploma a ci gaban al'umma a fagen siyasarsa Honorabul Ali Danja an zabe shi a matsayin dan majalisar tarayya a jamhuriya ta uku a shekarar 1992. Daga tsakanin 1999 zuwa 2003, ya zama shugaban zartarwa na karamar hukumar Gezawa. Hon. An sake zaben Danja a matsayin dan majalisar dokokin jihar Kano a shekarar 2007 – 2011 inda ya zama mai kare marasa rinjaye a majalisar. An sake zabe shi a wannan kujera a shekarar 2011 – 2015 kuma ya zama mataimakin shugaban majalisar daga bisani ya zama shugaban majalisar. Ankara zabar Honorabul Isyaku Ali Danja a karo na uku a matsayin dan majalisar dokokin jihar Kano a

shekarar 2015.

Hakama Karo na hudu 2019-2023.


</https://www.lindaikejisblog.com/2020/2/former-kano-assembly-speaker-isyaku-ali-danja-arrested-by-efcc.html\>

</https://dalafmkano.com/?p=2535\>

</https://m.youtube.com/watch?v=o_HrhpFCV6w\>