Jerin Mutanen Afurka dangane da arziƙinsu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jerin Mutanen Afurka dangane da arziƙinsu
Wikimedia list of persons (en) Fassara

Shirin wadanda suka fi kowa Arziƙi a Afirka wato "The Richest Africans" jadawali ne na shekara-shekara na mutanen da suka fi kowa arziki a Afirka, wanda mujallar kasuwanci ta Amurka Forbes ke tattarawa kuma ta buga. An fara buga jadawalin ne tun a shekara ta 2015. Wanda ya kirkiri Kamfanonin Dangote Group, Aliko Dangote ne ya kasance a kololuwar jadawalin a shekara ta 2018.[1] A cikin 2018, an sanya hamshakan attajiran Afirka 23 a cikin jadawalin.[2] Sai dai sun cire mutanen da suka fito daga Afirka, amma ba sa zama a cikin nahiyar (kamar Elon Musk da Mo Ibrahim ) daga jerin.

Jerin na shekara-shekara[gyara sashe | gyara masomin]

2021[gyara sashe | gyara masomin]

Ya zuwa shekara ta 2021, hamshakin attajirin dan Najeriya, Aliko Dangote ne wanda ya fi kowa kudi a Afirka, kuma kasashen Afirka da suka fi kudi sun hada da Masar (5), Afirka ta Kudu (5), Nijeriya (3), da Morocco (2).

No. Name Net worth (USD) Age Nationality Source(s) of wealth
Samfuri:Nts Steady Aliko Dangote $14  billion Samfuri:Profit 63  Nijeriya Dangote Group
Samfuri:Nts Steady Nassef Sawiris $8.5 billion Samfuri:Profit 59 Samfuri:EGY Orascom
Samfuri:Nts Steady Nicky Oppenheimer $8.0 billion Samfuri:Profit 75 Samfuri:RSA De Beers
Samfuri:Nts Samfuri:Up Johann Rupert $7.2 billion Samfuri:Profit 70 Samfuri:RSA Richemont, Remgro
Samfuri:Nts Samfuri:Down Mike Adenuga $6.3 billion Samfuri:Down 67  Nijeriya Globacom, Conoil
Samfuri:Nts Steady Abdul Samad Rabiu $5.5 billion Samfuri:Profit 60  Nijeriya BUA Group
Samfuri:Nts Samfuri:Loss Issad Rebrab $4.4 billion Samfuri:Loss 77 Samfuri:ALG Cevital
Samfuri:Nts Samfuri:Increase Naguib Sawiris $3.2 billion Samfuri:Profit 66 Samfuri:EGY Orascom
Samfuri:Nts Steady Patrice Motsepe $3.0  billion Samfuri:Profit 58 Samfuri:ZAF African Rainbow Minerals
Samfuri:Nts Steady Koos Bekker $2.8 billion Samfuri:Profit 68 Samfuri:ZAF Naspers
Samfuri:Nts Samfuri:Down Mohamed Mansour $2.5 billion Samfuri:Loss 72 Samfuri:EGY Mansour Group
Samfuri:Nts Samfuri:Down Aziz Akhannouch $2.0 billion Samfuri:Down 60 Samfuri:MOR Akwa Group
Samfuri:Nts Samfuri:Up Mohammed Dewji $1.6 billion Steady 45 Samfuri:TAN MeTL Group
Samfuri:Nts Steady Youssef Mansour $1.4 billion Samfuri:Profit 75 Samfuri:EGY Mansour Group
Samfuri:Nts Samfuri:Decrease Othman Benjelloun $1.3 billion Samfuri:Decrease 88 Samfuri:MOR Bank of Africa
Samfuri:Nts Steady Michiel Le Roux $1.2 billion Samfuri:Decrease 71 Samfuri:ZAF Capitec Bank
Samfuri:Nts Samfuri:Increase Strive Masiyiwa $1.2 billion Samfuri:Decrease 59 Samfuri:ZIM Econet Global
Samfuri:Nts Samfuri:Decrease Yasseen Mansour $1.1 billion Samfuri:Decrease 59 Samfuri:EGY Mansour Group

2019[gyara sashe | gyara masomin]

Forbes ta sakin jadawalin attajiran shekara ta 2020 a ranar 14 ga watan Junairun 2020. Har wayau, Forbes ta samar da wani tsari mai fidda sabbin bayanai a kan arzikinsu a duk rana da misalin karfe 5pm ET wato duk karshen kasuwanci na yinin.

No. Name Age Nationality Net Worth (USD) Source(s) of Wealth
1 Aliko Dangote 63  Nigeria $ 8.3 billion Dangote Group
2 Nicky Oppenheimer & Family 74  South Africa $ 7.4 billion De Beers
3 Nassef Sawiris 59  Egypt $ 7.3 billion Orascom
4 Mike Adenuga 67  Nigeria $ 6.2 billion Globacom, Conoil
5 Johann Rupert & Family 69  South Africa $ 5.4 billion Richemont, Remgro
6 Issad Rebrab & Family 76 Aljeriya $ 3.9 billion Cevital
7 Mohamed Mansour 72  Egypt $ 3.3 billion Mansour Group
8 Abdulsamad Rabiu 59  Nigeria $ 3.2 billion BUA Group
9 Naguib Sawiris 65  Egypt $ 3 billion Orascom

[3][4][5]

Duba kuma[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Papadopoulos, Anna (22 October 2018). "Africa's Billionaires: Top 25 Richest People In Africa, 2018". CEOWORLD magazine. Retrieved 5 June 2019.
  2. Dolan, Kerry A. (10 January 2018). "African Billionaire Fortunes Rise On Forbes 2018 List Of Continent's Richest". Forbes. Retrieved 5 June 2019.
  3. "Elon Musk". Forbes (in Turanci). Retrieved 2020-07-02.
  4. "The Forbes Billionaires List: Africa's Billionaires 2019". February 2019. Archived from the original on 2019-09-05. Retrieved 2022-10-21.
  5. "Africa's Billionaires".